"Idan mun mutu ajalinmu ne yazo"

Now live
mintuna 01:42
Musa guda ne daga cikin bakin haure daga kasar Gambiya da ke son shiga Turai, sai dai tuni ya koma gida sakamakon rashin cimma burinsa.