An kashe mutane shida a rikicin siyasar Indonesiya
May 22, 2019Talla
'Yan sandar sun tarwatsa masu yin gangamin da kulake da barkonon tsohuwa a jajibirin bayyana sakamakon zaben shugaban kasar wanda dan takarar adawarPrabowo Subianto a fadi a gaban shugaba Joko Widodo mai barin gado. 'Yan sandar sun ce sun cafke magoya bayan 'yan adawar kusan guda 70 wadanda ake zargi da tayar da fitina.