1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Iraki: Ba za mu goyi bayan Amirka ba

Yaya Azare Mahamud LMJ
May 17, 2019

Iraki ta ce in har Amirka ta tunkari yaki da kasar Iran, to tabbas ba za ta bayar da taimakonta wajen yakin ba.

https://p.dw.com/p/3IfwU