Jafar Jafar: Dan jarida mai zaman kansa

Now live
mintuna 02:20
Wani matashin dan jarida a arewacin Najeriya ya kafa jarida ta kansa wadda ke watsa labaranta ta intanet. Matashin mai suna Jafar Jafar ya ce ya yi hakan don nemawa kai kudaden shiga da samawa matasa aiki da kuma samar da sahihan labarai.