1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jama'a na guje wa fargabar rikici a Chadi

Abdullahi Tanko Bala
April 22, 2021

Rasuwar shugaban kasar Chadi Idris Deby Itino ta jefa kasar cikin rudani a daidai lokacin da ake fargabar hare haren yan tawaye, lamarin da ya sanya jama'a tserewa zuwa kasashe makwabta domin tsira da rayukansu.

https://p.dw.com/p/3sPId