1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jami'an tsaron Italiya sun bindige Anis Amri a Milan

Salissou Boukari
December 23, 2016

'Yan sanda a birnin Milan na kasar Italiya, sun harbe mutumin nan da ake nema ruwa a jallo bisa zarginsa kai hari a kasuwar Kirsimeti ta birnin Berlin na a Jamus.

https://p.dw.com/p/2Un6m