1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus: Merkel ta fara wa'adi karo na hudu shugabar gwamnati

Lateefa Mustapha Ja'Afar (YB)March 14, 2018

Majalisar dokokin Jamus ta Bundestag ta tabbatar da Angela Merkel a mukamin shugabar gwamnatin Jamus karo na hudu a jere. Cikin abubuwa da ke gaban gwamnati har da batun alaka da Afirka da zuba jari.

https://p.dw.com/p/2uKwm