1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Majalisar dokokin Jamus ta yi na'am da batun ceto Girka

Mohammad Nasiru AwalJuly 17, 2015

Bayan tabka gagarumar muhawara, majalisar dokokin kasar Jamus ta amince da gagarumin rinjaye da matakan ceto tattalin arzikin kasar Girka daga barazanar durkushewa.

https://p.dw.com/p/1G0o9