Jamus ta rufe mahakar ma'adanin kwal ta karshe

Now live
mintuna 02:35
Bayan tsawon shekaru 200 na inganta masana'antu da raya cigaban al'umma a nahiyar Turai, a karshen shekarar nan ce ake kawo karshen wani muhimmin al'amari a tarihin Jamus.

Kari a Media Center