1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus za ta ci gaba da karbar 'yan gudun hijira

Abdou Mahaman GazaliJuly 28, 2016

Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta yi watsi da kiraye-kirayen yin watsi da siyasarta ta karbar'yan gudun hijira da wasu 'yan kasar suka fara yi bayan hare-haren ta'addacin da suka faru a Jamus.

https://p.dw.com/p/1JXUM