1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jonathan ya kaddamar da takararsa a zaben 2015

Ubale Musa daga AbujaNovember 11, 2014

shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya amince da sake tsayawa takara a inuwar PDP mai mulki a zaben shugaban kasa na 2015, a daidai lokacin da ake tsakiyar halin rashin tsaro da kuma rudani na siyasa

https://p.dw.com/p/1DlVl