1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Juyin mulki a Burundi

Ahmed SalisuMay 13, 2015

Sojoji a Burundi sun sanar nhambarar da shugaban kasar Pierre Nkurunziza daga gadon mulki, sai dai fadar shugaban kasar ta ce babu kanshin gaskiya a lamarin.

https://p.dw.com/p/1FPU4