1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kamaru: An yi bikin hadin kan kasa

Suleiman Babayo Blaise Eyong
May 21, 2020

A yayin da Kamaru ta yi bikin hadin kan kasa tsakanin bangaren Ingilishi da Faransanci inda yara ke nuna annashuwa, a wannan karon matasa sun nuna jimami kan yadda rikicin da yaki ci yaki cinyewa da ya janyo asarar rayuka da dama, lamarin da ya fi taba yara kanana.

https://p.dw.com/p/3caQK