1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kamerun: Sojoji sun yi wa garin Buea kawanya

Abdourahamane Hassane
October 2, 2017

Jami'an tsaro na ci gaba da yin sintiri a garin Buea inda 'yan aware na kudu maso gabashin Kamaru ke neman ballewa. Yanzu haka dai darurruwan mutanen da ke zaune a garin sun tsere saboda fargaban tashin hankali.

https://p.dw.com/p/2l7Qy