1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya za ta ba da tallafin kudi domin yakar Boko Haram

Uwais Abubakar IdrisJune 10, 2015

A yayin taron da ministocin harkokin tsaron yankin tafkin Chadi suka gudanar a Abuja sun amince da daukar matakai da tsare-tsare da ka iya kawo karshen ayyukan kungiyar Boko Haram da ta addabi kasashen yankin.

https://p.dw.com/p/1Ff5J