1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karin haske game da Bakan Gizo ko Masha Ruwa

Yusuf Bala Nayaya
June 20, 2017

https://p.dw.com/p/2f1hL

Shi ka na son karin haske game da Bakan-Gizo ko Masha Ruwa kamar yadda wasu ke kiransa? Yusuf Bala Nayaya ya yi hira da wani masanin muhalli a Najeriya mai suna Dakta Nura Umar Kura na jami'ar Tarayya da ke Dutsen jihar Jigawa ga kuma yadda tattaunawarsu ta kasance.