1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karuwar cin hanci a kasashen Afirka

July 11, 2013

Duk da ikirarin yaki da ci hanci da karbar rashawa da gwamnatocin kasashen Afirka ke yi, amma kuma wannan matsala na ci-gaba da yaduwa tamkar wutar daji a wannan nahiya.

https://p.dw.com/p/196Ir
Hoto: DW

Kungiyar Transparency International ta fitar da sabbin alkaluma kan cin hanci da rashawa a kasashen duniya, wadanda suka nunar da cewa kasashen Afirka ne ke kan gaba wajen aikata wannan ta'adar. Saboda haka ne muka tanadar muku da kundi kan matsalar cin hanci a wasu kasashe na Afirka.