1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Noman kayan kamshi a Zanzibar na samun bunkasa

October 3, 2015

Patrick Stancilaus Maganga na Zanzibar yana da masaniya kan kayan kamshi na abinci. Ya zama jagoran manoma kan wannan harka. Tare da sauran manoma sun kirkiri kasuwar kayayyakin. Sun gano kasuwar duniya ta wajen sayar da kayan kanshin da kashi 100 bisa 100 aka noma su da takin gargajiya.

https://p.dw.com/p/1Ghqw