1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Katar ta yi tir da takunkumin Larabawa

Yusuf Bala Nayaya
June 13, 2017

Kasar Katar ta yi Alawadai da mayar da ita saniyar ware a yankin Gulf da wasu kasashen yankin suka yi, abin da ta ce ba a yi mata adalci ba. Tuni ma dai mahukuntan Iran suka tura agaji da bada filin jiragen samansu don saukar jiragen Katar a hanyarsu ta zuwa Turai.

https://p.dw.com/p/2ee4Y