1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kida da waka domin yaki da talauci

September 25, 2015

A wani yunukuri na yaki da talauci da shan miyagun kwayoyi da aikata laifuka kisa a cikin unguwanin yaku bayi a birninin Nairobi na Kenya wasu matasa sun tsara kansu ta hanyar yin kida na zamani irin na Korogocho.

https://p.dw.com/p/1GdqA