1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kira ga taka tsan-tsan ga 'yan gudun hijirar jihar Adamawa

Abdurraheem HassanFebruary 23, 2015

Gwamnatin jihar Adamawa dake Arewa maso gabashin Tarayyar Najeriya, ta gargadi masu saurin Komawa garuruwan da aka kwace a hannun Boko Haram da suka dakata don Gudun fadawa cikin hadaruruka.

https://p.dw.com/p/1EgBk