1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kiran shugabannin addini da a sulhunta da Boko Haram

Ibrahima YakubuJuly 8, 2014

Mai alfarma Sarkin Musulmi a Najeriya Alhaji Mohammad Abubakar Sa'ad III ya gana da mallaman addinin Musulunci da na Kirista inda suka bukaci gwamnatin kasar ta sulhunta da kungiyar Boko Haram

https://p.dw.com/p/1CYN9