Kirkirar masarautu a Kano ta haifar da mahawara

A Kano ana ci gaba da mahawara da nuna kin jinin matakin gwamnati na tsaga masarautar jihar zuwa gida biyar, inda wasu ke ganin wannan mataki  tamkar wani yunkuri ne na muzguna wa masarautar.

   

Rahotanni masu dangantaka