1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ko mene ne karin magana a al'adar Bahaushe?

Ramatu Garba Baba MNA
November 12, 2018

Ko mene ne karin magana? Ina aka samo karin magana a al'adar Bahaushe? Ko karin magana na da tasiri a harshen Hausa? Ishaka Idris Guibi, malami a sashen nazarin harsuna na kwalejin Kimiyya da fasaha da ke Kaduna ya yi karin bayani.

https://p.dw.com/p/386Ok