1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Birnin Raqqa bayan tsira daga IS

October 18, 2018

Shekara guda ke nan tun bayan da aka fatattaki mayakan IS da ga birnin Raqqa na Siriya, birnin da suka ayyana a matsayin babban birnin Daularsu da suka yi ikirarin kafawa.

https://p.dw.com/p/36nMU