Kokarin inganta tufafi hadin gida a Najeriya

Now live
mintuna 03:07
Nkemdilin Begho ta kan yi dinki da ainihin tufafi na asili da aka saka a Najeriya tare da ma'aikatanta teloli wanda kuma ta kan sayar ga shi kuma harkokinta na habaka