1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kau da kai daga man fetir

Yusuf BalaMay 12, 2016

Yayin da farashin man fetir ke ci gaba da zama a yanayi na rashin tabbas gwamnatoci a Najeriya musamman a matakin jihohi na duba wasu hanyoyi da za su dogara a kansu dan samun kudade.

https://p.dw.com/p/1ImHT
Reisanbau in Nigeria
Noman shinkafa a NajeriyaHoto: DW/S. Duckstein

Tuni dai wasu jihohi na Najeriya irinsu Katsina da Jigawa ke duba sabbin dabaru dan inganta tattalin arzikinsu ta hanyar neman masu zuba jari a fannin noma da wasu albarkatun kasa.