1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kokarin kawo karshen tsadar abinci a Najeriya

Ubale MusaFebruary 2, 2017

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kafa wanin kwamitin da zai duba dabarun magance matsalar tsadar abinci da al'umar kasar ke kokawa a kansa a yanzu.

https://p.dw.com/p/2WsuK