1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kokowar gargajiya karo na 42 a Jamhuriyar Nijar

Gazali Abdou Tasawa
January 6, 2022

A Jamhuriyar Nijar, kayataciyyar kokowar gargajiya karo na 42 ta gudana a Yamai inda Issaka Issaka na jihar Dosso ya zama sabon sarki, bayan da ya samu nasara a kan Aibo Hassan na jihar Maradi.

https://p.dw.com/p/45DWr