1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kotun ICC ta soma zaman shari'ar Gbagbo

Gazali Abdou TasawaJanuary 28, 2016

Kotun hukunta manyan laifukan yaki ta duniya ta ICC ta fara zaman shari'ar tsohon shugaban Cote d'Ivoire Laurent Gbagbo wanda kotun ke zargi da hannun a rikicin basasar da kasar ta fiskanta bayan zaben shekara ta 2010.

https://p.dw.com/p/1HlUO