1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kwango ta cika shekaru 60 da samun 'yancin kai

Abdourahamane Hassane
June 30, 2020

Jamhuriyar Dimukradiyyar Kwango ta cika shekaru 60 da samun 'yancin kai daga Turawan mulkin mallaka na Beljiyam a cikin wani yanayi na tashin hankali da yake-yake tun daga lokacin da kasar ta samu 'yancin gashin kai.

https://p.dw.com/p/3eZyC