1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kwaskwarima a gwamnatin Somaliya

Usman Shehu UsmanFebruary 11, 2015

A wannan mako ne aka sanar da sunayen ministocin gwamnatin Somaliya, inda aka zabi mutane 25, wadanda kwararru ne amma ba 'yan siyasa ba a kasar da ta fi ko wace rashin tsaro a duniya.

https://p.dw.com/p/1EZaT