1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Labarin Wasanni

Suleiman Babayo LMJ
March 23, 2020

A cikin shirin zaku ji karin haske kan matakan dakatar da gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya wato Olympics, sakamakon annobar cutar Coronavirus ko COVID-19 da ke shafar numfashi da ma yadda cutar ta janyo dakatar da harkokin wasanni a duniya.

https://p.dw.com/p/3ZuLQ