1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Takaddamar kudin 'yan wasa a Nijar

Mouhamadou Awal Balarabe LMJ
September 24, 2018

A shirin na wannan lokaci, zaku ji cewa a Jamhuriyar Nijar wata sabuwar takaddama ta barke tsakanin 'yan wasan kwallon kafar kasar MENA Natioanl da hukumomin wasannin kwallon kafar kasar, game da kudaden alawus-alawus din da suke bin gwamanti har na tsahon shekaru biyu. Hukumomin dai sun gayyaci 'yan wasan a baya-bayan nan, sai dai wasu da dama sun ki su amsa gayyatar.

https://p.dw.com/p/35O9G