1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lafiya: Illoli da maganin ciwon baya

Zainab Mohammed Abubakar RGB
April 12, 2019

Likita ya yi nazari tare da bayar da shawarwari kan hanyoyin da za a bi don magance matsalar ciwon baya da ya adabi al'umma.

https://p.dw.com/p/3Gg0a
Symbolbild Rückenschmerzen
Hoto: Fotolia

Ciwon baya, wani nau'in rashin lafiya ce da ke zaman ruwan dare a wannan zamani abin da ya sa mutane da dama ke kokawa da wannan larurar wadda za a iya alakantawa da dalilai da dama.