1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mabambamtan ra'ayoyi kan dage zaben Najeriya

February 8, 2015

Hukumar zaben Najeriya ta dage zaben shugaban kasar zuwa ranar 28 ga watan Maris saboda dalilai na rashin tsaro da ake fama da su a wasu sassan kasar.

https://p.dw.com/p/1EXvJ