1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mai kwantaccen cikin da ta haihu

Abdul-raheem Hassan LMJ/MNA
July 31, 2020

Ko kun san cewa a kan samu mata da ke daukar ciki kuma har su kwashe tsawon shekaru da shi, kana daga bisani su haife? A wannan faifen bidiyon mun ji ta bakin wata mata da ta kwashe tsawon sama da shekaru biyu da juna biyu, kuma daga bisani ta haifi 'yarta lafiyayyiya.

https://p.dw.com/p/3gEgh