1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Maiduguri: Osinbajo ya kaddamar da rabon abinci

Salissou Boukari
June 8, 2017

Mukaddashin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya kaddamar da wani gagarumin shirin gwamnatin Najeriya a Maiduguri na rabon kayan abinci ga miliyoyin 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya raba da matsugun su.

https://p.dw.com/p/2eMJo