1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Makomar tattalin arzikin Najeriya bayan Lamido

Ubale MusaFebruary 20, 2014

Masana tattalin arziki da 'yan siyasa na ci gaba da bayyana rashin dacewar dakatarwar da shugaba Jonathan ya yi wa shugaban Babban Bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi.

https://p.dw.com/p/1BCzX