1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sabon salon yakin neman zabe a Malawi

Ramatu Garba Baba LMJ
May 20, 2019

A kasar Malawi matar wani dan takarar shugaban kasa ta kaddamar da wakar gambara domin janyo hankalin matasan kasar su zabi mijinta a matsayin sabon shugaban kasar.

https://p.dw.com/p/3InEj