Mali: Sojojin Jamus za su kula da batun kare hakin dan Adam

Now live
mintuna 02:09
Ministocin tsaron kasashen Jamus da Faransa sun kai ziyara kasar Mali don karfafa yarjejeniyar zaman lafiya a arewacin kasar mai fama da rikici.