1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Manhajar Internet mai sauki na karuwa a Afirka

December 17, 2019

Kasuwar manhajar Internet na habaka cikin gaggawa a Afirka fiye da kowace nahiya. Budaddiyar kafa na da farin jini saboda kowa na iya gani ya kuma tsara ta yadda za ta dace da bukatunsa.

https://p.dw.com/p/3UxQP