Margaret Ekpo tun a 1945 ta shiga siyasa sannan tana matashiya
Tarihi
September 13, 2018
A shekarar 1945 matashiyar 'yar Najeriya ta gano sha'awa da take da ita a siyasa. Ta yi adawa da nuna bambanci da ma mulkin mallaka. Ekpo ta kafa kungiya ta matan kasuwa a birnin Aba.