1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nuna kwanji tsakanin sarauta da siyasa

Nasir Salisu Zango LMJ
May 9, 2019

A jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya an sake kirkiro wasu masarautu guda hudu, abin da ya sanya a yanzu ake da masarautu biyar a jihar. Sai dai tuni wannan mataki na gwamantin jihar ya fara haifar da cece-kuce.

https://p.dw.com/p/3IEr3