1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Martani gida da waje kan makomar Mugabe

Gazali Abdou Tasawa
November 22, 2017

Kasashen duniya na bayyana matsayinsu a game da murabus din da Shugaba Mugabe ya yi daga karagar mulkin kasar Zimbabuwe a bisa matsin lambar sojoji da ma sauran al'ummar kasar.

https://p.dw.com/p/2o2xT