1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Adawa da kyamar baki a Afirka ta Kudu

Uwais Abubakar Idris LMJ
September 4, 2019

'Yan Najeriya sun gudanar da zanga-zangar adawa da halin nuna kyamar baki da ake yi a Afirka ta Kudu, abin da ya rutsa da 'yan Najeriyar da dama.

https://p.dw.com/p/3P0vO