1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Martani kan sabuwar majalisar ministocin Kwango

Gazali Abdou Tasawa
August 27, 2019

A Jamhuriyar Demokradiyyar Kwango, Shugaban kasar Felix Tshisekedi ya girka gwamnati mai mambobi 66 a karkashin jagorancin Firaminista Sylvestre Ilunga.

https://p.dw.com/p/3OZ5i