1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kare hakkin masu hakar ma'adinai

November 9, 2015

Mary-Jane Matsolo mai shekaru 31 mawakiya ce a Afirka ta Kudu wacce ke fafufutar kwato hakkin masu aikin hakar ma'adinai na karfe da zinari, wadanda suke fama da cututtukan da suka shafi huhu a sanadin aikin da suke yi a gaban kotu.

https://p.dw.com/p/1H2Q7