1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matakan kareya ga zazzabin cizon sauro

Ahmed Salisu AMA
June 17, 2019

Shirin amsoshin takardunku ya duba matakan kare kai game da kamuwa da cutar zazzabin cizon sauro musamman a lokacin da damina ta sauka a wasu kasashen Afirka.

https://p.dw.com/p/3KaAb

A wannan makon shirin Amsoshin Takardunku ya duba matakan kare kai game da kamuwa da cutar masassarar cizon sauro musamman a lokacin da damina ta sauka a wasu kasashen Afirka. Wadanni hanyoyi ne takamata jama'a su bi don kiyaye kansu da iyali ga kamuwa da masassarar cizon sauro? Sai a saurari shirin don samun karin bayani.