1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matashi mai sana'ar "POP" a Kaduna

June 5, 2019

Bayan kammala makaranta Sunusi Salisu ya rungumi sana'ar ceiling na zamani da ake kira "POP". Maimakon ya zauna yana jiran gwamnati ta sama masa aiki. Sunusi dai ya samu rufin asiri ba karami ba da wannan sana'a.

https://p.dw.com/p/3JuI3